Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gyadar kunu Kofi biyu
  2. Shinkafar tuwo Rabin kofi
  3. Sukari

Cooking Instructions

  1. 1

    A xuba gyadar kunu acikin roba,a gyarata se a feceta.

  2. 2

    Bayan an fece se a jikata.itama shinkafar tuwon se a jikata daban awani robar.

  3. 3

    Bayan minti goma, a wanke gyadar sosai,itama shinkafar haka,se a Kai gun markade.

  4. 4

    Bayan an markada,se akara ruwa aciki,a tace acikin tukunya,adora akan wuta.

  5. 5

    Adinga juyawa sabida gudun guda-guda. Haka xa ai tayi har se anga ta danyi kauri. Wuta badayawa ba.

  6. 6

    Idan anga tadanyi kauri. Se a sauke ajuye a flask.

  7. 7

    Idan anxo Sha,se a xuba sukari, asha da kosai ko wani abun me dadi.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Jidderh
Chef Jidderh @chefJed
on
Kano State
A chef is a mixture, maybe of artistry and craft,you have to learn the craft really to get there
Read more

Comments

Similar Recipes