Sinasir with miyan taushe😍😍😍

I really so much love sinasir with miyan taushe insha Allah kuma xanci contest gift💃💃💃
Sinasir with miyan taushe😍😍😍
I really so much love sinasir with miyan taushe insha Allah kuma xanci contest gift💃💃💃
Steps
- 1
Dafarko xaki jika shinkafarki tayi awa kaman biyar sai ki wanke ki ki nika a blender ko ki bayar a kai miki markade
- 2
Sai ki sami bowl ki zuba semolina a cikin bowl da active yeast da milk powder a ciki ki dibi wannan kullin na shinkafa ki dama wannan semolina da shi ki dama sosai sbd baa so yayi gudaji sai ki rufe kisa a guri mai dumi yayi 1hour a ciki sai ki fito dashi.
- 3
Bayan yayi 1hour sai ki dakko zakiga ya kumbra sai ki zuba eggs da dice onion naki a cikin kullin
- 4
Sai ki juya sosai kamar haka
- 5
Sai ki zuba mai kadan a frying pan dinki ki dibi kullunki ki zuba a ciki ki rufe da fefe sbd baa so tururi ya fita kuma yafi saurin gasuwa yayi buloli yayi kyau
- 6
Section two for miyar taushe
- 7
Zaki sami tattasai da tarugu ki wanke ki nika a blender ki a jiye gefe ki wanke fresh cow meat ki dora tukunya ki zuba nama a ciki ki yanka albasa ki xuba fresh ginger da garlic da maggie star da curry powder ki rufe idan nama ta nuna sai ki sauke
- 8
Sai ki dafa kayan miyarki suma.
- 9
Sai ki dakko Kabewa ki xuba mata albasa ki juyeta a kan ruwan nama dakika dafa ki rufe kibata 5to 7 min sai ki juye a blender kiyi blending
- 10
Wannan sune kayan dana dafa maggie star salt veg oil spinach pumpkin da kuma ruwan nama.
- 11
Sai ki zuba kabewa a kan wannan tattasai da kika dafa ki zuba veg oil da nama da maggie star da salt ki juye wannan ruwan nama a kai
- 12
Saiki bashi kamar 3to5min sannan ki zuba spinach a ciki ki bashi 2to3min shikenan kin gama miyar taushe.
- 13
Is ready to eat sinasir with miyan taushe and cookapad logo🤗🤗🤗🤗
Similar Recipes
More Recipes
-

Drumstick or Moringa Leaves and Sweet Corn Soup
Kumkum Chatterjee
-

Brad's Pork Carnitas Grilled Burritos with Avocado Salsa
wingmaster835
-

Cluster beans (Kothavarankaai) vaththal kuzhambu
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Insalata Caprese (Caprese Salad)
Jibita Khanna
-

Maggie Conlon
-

cindybear
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Cheesy Ham & Hashbrown Casserole
StephieCanCook
-

⚡Welderwoman⚡
-

kanisuroll
-

Chichi Dozie ( Abuja Mom)
-

Bhavy Arora -

Ibeh Nonso Ojimma
-

Beryl otieno
-

Naman Nangru
-

Kumar Gunjan
-

Chef Leemah 🍴
-

Hassanat Abdul -

jamesh sahu
-

Jyoti rukhaya



























Comments (4)