Tuwon shinkafa with miyar Agushi

Ummu Irfan's Kichten
Ummu Irfan's Kichten @HAFSATKHALEED6
Niger State

dandano mai dadi😋😋

Tuwon shinkafa with miyar Agushi

dandano mai dadi😋😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

3hours
4 serving
  1. Shinkafan tuwo(fara)
  2. Garin farin masara
  3. Water
  4. Agushi
  5. Alayyahu
  6. Albasa
  7. Shambo
  8. Tafarnuwa
  9. Manja & man gyada
  10. Maggi star,
  11. Onga (serchet) and his star
  12. Mrs chief,knorr,
  13. Gyadar kamshi
  14. Meat

Cooking Instructions

3hours
  1. 1

    Farko na jika shinkafan tuwo,yayi 5hours,n wanke nasa a tukunya nasa ruwa nasa wuta, shinkafan yadahu,nadaureshi d gari n tuka na rufe,yayi na kwashe

  2. 2

    Na wanke meat nasa atukunya,nazuba,ruwa,nazuba,citta&kanunfari dakakke,salt,Ajino,Albasa,tafarnuwa,star,narufe.

  3. 3

    Bayan yadahu,yashanye ruwa,nasoyashi,da man gyada&manja, ya soyu nasauke.

  4. 4

    Nadaka agushi tareda,gyadar kamshi,na jajjaga kayan miya na,na bare su maggina,nasasu a dan karamin turmi nadake,nayanka Albasa&alayyahu, duk naje agefe.

  5. 5

    Na dora manja&mangyada awuta, nasa Albasa,ya soyu naxuba kayan miya,suka dan soyu nazuba su maggi da meat, Agushi,nadinga juyawa,nasoya Agushin aciki na rufe,bansa ruwa ba ko kadan.

  6. 6

    Nabude na juya nazuba ruwa kadan,sai na rufe for 3mins,nabude nazuba alayyahu,yadanyi zafi nasauke😋😋😋 nazuba abuna naci🤣🤣🤣😍.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Irfan's Kichten
Ummu Irfan's Kichten @HAFSATKHALEED6
on
Niger State
my delicious food ,rice and Bean's
Read more

Comments (4)

Similar Recipes