Steps
- 1
Idan kika samu albasarki manya yadda idan kika nada abu acikin zaya zauna,sai kicire hancin sama da kasa kiwanke kisaka acikin tukunya kisaka ruwa. Kada ta dafe sosai
- 2
Kika wake shinkafar ki,ki dora, yadahu sai ki juye acikin blow kibarshi yasha iska.Antarki da kaza kisamata kayan kanshi sabuda gojema karni,idan kingama dafa kazar bazaki zidda ruwan.
- 3
Saiki jajaga attarugu,ki yanka albasa,kiziba yankaka albasa danya, Maggi,curry,citta da anta yadda zata isheki sai kiziba dayan kwai acikin,duk acikin shikafar kimutse.
- 4
Kidakku tukonyar ki zuba soyayya markadanki ruwan naman,kitsaidai ruwan kamar zakiyi jollof dan dai wannan dakauri zakiyi shi.
- 5
Sai kidakku albasar da kika tsaga gefe kamar zaki fidda bayan,sai kiringa fiddo na cikin daya bayan daya,sai kiringa zuba shinkafar acikin albasar kina nanna dewa daya bayan daya,harki gama
- 6
Lokacin ruwan yatafasa sai kijera ahankali cikin tukunya kada ki jefa harki gama idan shikafar ko tayi saura sai kozuba asama tare da sauran kananun albasar da akafiddad, kitabbata ruwan yazu daidai da abincin,dason samu idan kinason na'ana na'a sai koje fa kurufe nawadansu mintina
- 7
$ ldan koma kanaso sauran shinkafarki nada dan yawa zaki iyah suya sauran matsayin fried rice
- 8
Ruwan yayi kasa koma ya kara kauri sai a sauke.
- 9
EnJoY 🤤
Similar Recipes
More Recipes
-

Nyambura Otiato
-

Hema Wane
-

Nicky
-

Spencer
-

Deepti Johri
-

Daneji Kitchen
-

Traditional Persian Saffron Ice Cream (Bastani Sonnati)
Fateme Persian Kitchen
-

Fateme Persian Kitchen
-

Tahchin Tahdig (Persian Saffron Rice Crust)
Fateme Persian Kitchen
-

Freddycrue
-

tanveer sayed
-

ingridbagnariol -

Indonesian Crispy Coriander Fried Chicken
jenscookingdiary
-

Zoya Khalil
-

Khalida Misbah
-

Zoya Khalil
-

Conchata Hosley
-

Simple Recipes -

mrs Bakari ( Amina )
-

Khalida Misbah
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Prabhjot Kaur












Comments