Samosa

The sheet is very hard
But the snacks is very delicious 😋
I loved it so much...
Samosa
The sheet is very hard
But the snacks is very delicious 😋
I loved it so much...
Steps
- 1
Zaki auna fulawa Kofi daya, kisaka gishiri (kadan) Sai mai da ruwa(kadan) ki kwaba yazama dough.
- 2
Zaki mulmula sannan ki dauki kowanne daya ki fadada.
- 3
Saiki shafe da mai, sannan kisaka bangaren man a fulawa.
- 4
Zaki hada guda uku ki dora daya kan daya.
- 5
Sai ki kara fadadasu, sannan ki saka a kaskon suya ki gasa gaba da baya, Amman ba'aso suqone, Zaki iya kashe wutar da zarar kaskonki yai zafi.
- 6
Sai ki rabasu, kiyanka kowanne daya gida 4.
- 7
Ki dama fulawa da ruwa yayi kauri dashi xaki liqe nadin.
- 8
Zaki xuba namanki koh kazanki da kika sarrafa ki rufe..
- 9
Zaki iya manya Zaki iya qanana.
- 10
Kisoya a cikin mai..
- 11
Dadi ba'a magana!!!
- 12
Hmmmm😋😋😋😋😋😋😋
- 13
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Chef Camron
-

Crock Pot Girl 🤡
-

TizzleMySkittles
-

Potato, mushroom and bok-choy sauté with mustard sauce
Naomi’s memo👩🏻🍳 -

Leftovers brownie/ chocolate cake shake
Meerab Rais
-

Vanilla Sponge Cake (made with sandwich maker)
Tracy's Kitchen
-

Ruchika Anand
-

Rhm_Recipess
-

Spinach corn pea cheese baked balls
Neha Handa
-

Prathi's Zaaika..
-

Hiroko Liston
-

Mk Mahwish
-

Mrs Farhan








Comments