Steps
- 1
Da farko ki wanke shinkafanki da ruwan dumi sai ki sake wankewa da ruwa shanyi kiyi mata ruwa uku zuga hudu.(amfani wanke shinkafan da ruwan zafi zai taimaka shinkafa tayi warawara).
- 2
Ki sa tukuryarki a wuta kisa mai daidai shikafanki kada ki ciki mai.idan mai yayi zafi sai kisa albasa da shinkafarki.ki soya su kaman na minti 5-8 daga nan sai ki zuba dandano,citta,tafarnuwa,theme,curry ko tumeric idan kina so amma ni bansa a (nawaba)kisa attarugu kisa ruwa nama ko kaza(stock) idan baki dashi sai ki tsai da ruwa.kada ki cika mata ruwa ki barta ta dahu.
- 3
Ki mai a kaskon suya ki sa caras,green beans,Jan da koren tattasai,albasa mai lawashi sai ki soya su sama sama.
- 4
Idan shikafarki tayi sai ki hada su guri guda ta kayan lambun ki.daga haka fried rice ta kammala.
- 5
Note:zaki iya kara duk vegetables dinda kike so kamar su peas,sweet corn,kidney beans dss.sannan zaki iya sa nama ko namar kaza da kika yankata kanana ko hanta da kika tafasa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Hetal Poonjani
-

Mom’s Special Dudhi Kadhi – Light & Comforting Gujarati Delight
Krishna Dholakia
-

ifuchi
-

Rainy Krishnan
-

chef Nidhi Bole
-

Kulsoom Bukhari
-

culinarycubit
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

SusanaO97
-

Spoonful Passion
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cast iron onion garlic fried potatoes
Chef Nena
-

Paul Rybak
-

Divyanshi 's Cooking Diary (Divyanshi Hiran)vegetarian Recipes
-

Maliha Mano
-

Vedangi Kokate
-

Amar Studio
-

Shraddha Pradhan
-

Tabassum Godiyal
-

Jenish Rathod
-

Dhruti Chaitanya Shah -

Uma Malpani
-

Shagufta Asif








Comments