Cooking Instructions
- 1
At first na jajjaga kayan miyana bayan na wankesu
- 2
Na daura pot a Kan wuta n azuba manja yayi zafi
- 3
Na zuba kayan miyan na soyasu sosai da spices
- 4
Nasaka curry da onga na tsaida ruwa dai dai
- 5
Na saka su Maggi na rufe pot din
- 6
Najira ya tafasa na karya suppergetti na nazuba nayita juyashi gudun Kar ya hade
- 7
Sannan na rufe bayan wasu mintuna na duba yadan Sha ruwan
- 8
Na Kara Masa ruwa kadan Dan ya nuna yayi ruwa ruwa na sake juyashi
- 9
Na rufe najira ya nuna😋😋😋
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13899456
Comments