Star shaped moi-moi

Sumayya dawud Muhammad @Sumee_123
Star shaped moi-moi
Steps
- 1
.
PROCEDURE.
Da farko, za'a fara surfa wake a turmi, sai a wanke sosai, daga nan sai a bare albasa guda biyu a wanke, a kuma wanke attaruhu, sai a nika su idan yayi laushi sai a juye kullin a roba akuma saka mai aciki, asa ruwan zafi ya dan yi tsululu, sai a dakko maggi a zuba, da gishiri da farin maggi sai a sa kwai(game so),sai a juya a samu kwano mai shape din star a zuba aciki. Kafin nan sai a dora ruwa zafi a wuta idan ya tafasa, sai a dakko wannan kullin waken a sa a ruwan a barshi
Similar Recipes
More Recipes
-

Pulao with Sprouted Basmati Rice, Coconut Milk and Vegetables
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Slow Cooker Spaghetti Bolognese
Cook1999 -

Kulsoom Bukhari
-

Sugar Snap Peas with Squash Noodles
Crock Pot Girl 🤡
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

PittbullMom2014
-

Chicken and Rice (Arroz con pollo) Cuban
Shirley Hickey
-

Shagufta Asif
-

Rakhee Rathi
-

Ankita Cookpad
-

Aniza Naveed
-

Lizzees Quick Bites
-

Samreen Ahmed
-

Prathi's Zaaika..
-

Ranjeeta Sinha -

Muhammad Rawal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14025354














Comments (2)