Doya da kwai

Shin kema mai yana miki illa😟 kuma kina sha'awan abu soyayye😞 babu daman ci😢. At times nakan yi bakin ciki innaga tsakanina da soyayyen abu sedai ido. Allah yasamin son doya da kwai kuma bbu daman ci, so nace why not inyi kamar omelette kuma se yyi kamar doya da kwan😯👯

Steps
- 1
Ki yayyanka doyan ki kanana sirara
- 2
Ki kada kwai tareda kayan dandano da spices seki juye doyan a ciki ki jujjuya. Zaki iya saka Attarugu da albasa
- 3
Seki sami non stick pan ki shafa mai kadan ki juye a ciki kisa a wuta kikai wutar can kasa seki rufe pan din
- 4
Idan minti goma tayi seki juya. Zaki iya kara kwan in kinaso yanda zakiyi shine idan minti goman tayi memakon ki juya seki cire a plate ki sa a gefe. seki kada wani kwan ki zuba zallan kwan a pan din sannan ki kawo wancan din ki dora shikenan ki rufe Shima kasan yayi na minti goma shknn
- 5
- 6
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Diet biscuits with custard flavour 🫓 🫓
Kulsoom Bukhari
-

Nutan Shah
-

Gatte ki kadhi and dry Masala gatta
Prachi Maheshwari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sangita Vyas
-

Hema Wane
-

Mridula Srivastava
-

Garlic White Wine Shrimp Pasta
kairynel
-

Easy Vegan Udon Noodle Soup, made with Shiitakepowder
Tony Sugimoto
-

wgreen39
-

Rashika Arora
-

swati agrawal
-

Hina Ibrahim
-

Saleha Shoaib
-

Safa Ahmed
-

Shafia Shahryar
-

swati agrawal
-

Mirha Latif
-

Roshani Kodwani

Comments (2)