Spinach fried rice
Ga dadi ga saukinyi
Steps
- 1
Ki wanke shinkafa ki dora ruwa a tukunya ki dafa ta
- 2
Inta dawu sai ki tace
- 3
Ki dora wata tukunyar ki xuba mai inya soyu kisa attaruhunki dm dakika jajjaga ki sa tafarnuwa da citta,maggi,curry,mix spices ki juya
- 4
Ki kawo albasa da alayyahu dakika yanka ki ka wanke ki xuba
- 5
Sai ki xuba shinkafan nan kinayi kina juyawa har kigama xubawa ki juya sai ki rufe for 2 mint
- 6
Shikenan sai a sauke, ayi serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Zhenyang Xue
-

Sweet Potato And Kand Thecha Chat
Shital Jataniya
-

Rose Coconut Ladoo - Fireless Quick Ladoo In 15 Minutes
Manisha Sampat
-

Bianca Mwale
-

Shobha Deshmukh
-

Madhumita Bishnu
-

Pragati Hakim
-

Chef Bryce
-

beverly5772 -

Sandra
-

Robert Gonzal
-

kecruz92
-

aisha Muhammad (Ummusuhailah)
-

Maureen 😀
-

Spicy Rice & Prawns cooked in Instant Pot
Red_Chilli_Kitchen 🌶
-

Healthy nashta for my kids banana pancakes 🥞
syedas kitchan
-

Mamta Mehra
-

Sana Owais
-

BHUMIT PATEL
-

Healthy Breakfast (Pizza omelette)
Rabia Fawad
-

Sudeshna Rajib Das
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/14420969










Comments