Alalan gwangwani
Wake yanada matukar amfani ga lafiyar jikin dan Adam don haka yanada kyau adinga sarrafa Shi ta hanyoyi daban daban.
Alalan gwangwani
Wake yanada matukar amfani ga lafiyar jikin dan Adam don haka yanada kyau adinga sarrafa Shi ta hanyoyi daban daban.
Steps
- 1
A surfa wake a wanke tas acire bawon sai azuba attarugu, albasa, da crayfish akai a markado kokuma a markada agida a blender Mai karfi kokuma food processor
- 2
Azuba ruwan dumi a tsinka kullun don baaso yayi kauri kada alalan tayi tauri
- 3
Azuba sinadaran dandano daidai yadda zeji sai akawo yankakiyyar albasa mey lawashi da soyayyen manja azuba (na Kan qara man gyada kadan acikin kullun saboda ya qara laushi)
- 4
Ashafa man gyada acikin gwangwanayen sai azuba kullun dai dai acikin kowanne gwangwani
- 5
Ajera gwangwanaye cikin steamer sai a rufe abashi lokaci ya dahu
- 6
Zaa iya cin alalan da soyayyen manja da yaji kokuma da sauce
- 7
Aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Ratalu ki Sabji in different style
Prachi Maheshwari
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

Leahgathukia -

蛟龍Stormwyrm
-

wingmaster835
-

Drunken 🥴 Spicy 🥵 Shrimp 🍤 with Asparagus
Crock Pot Girl 🤡
-

Pawon Indo Bule
-

Chaya Haridoss
-

Vidita Bhatia
-

Pinki Mehta
-

Afshan Faisal
-

Almond Milk,Yoghurt,Strawberry Smoothie
Gary Waite
-

Tushar dhingra
-

Sushma Savla
-

Deej Hellard
-

Priti Ranjan
-

Pooja Agarwal












Comments