How to make cake indomie (awara or tofu)

Recipes
2 indomie
4 eggs
Seasoning and salt
Tattasai attarugu
Albasa
Mai
Dafarko zaki dauki indomie ki kiji kashi da ruwan zafi for some minutes sai kitace a colander kidaura tukunya a wuta da ruwa kinemi bowl naki kisa indomie da jajjagen kayan miyanki kisa seasoning naki da salt dede kifasa kwai kikada kizuba akai kisamu leda kikukkulasu kaman moi moi already ruwanki yafara tafasa sai kisa indomie ki wanda kika kulla kirufe after some minutes yayai saiki sauke kisama karamin bowl kifasa kwai kikada saiki rika yanka indomie kina sa akwanki kinasoyawa a mai shi Keenan😋

Steps
- 1
Dafarko kidauki indomie ki kijikashi da luke warm water for some minute kitace a colander KO aje a kefe kidaura ruwan zafi a pot
- 2
Kisamu karamin bowl kifasa kwanki ki kada ki aje a gefe Kisamu bowl kijuye indomie Ki kisa jajjagen kayan miyanki DA seasoning and salt naki
- 3
Saiki dauko kwanki kizuba akai Ki juya kisa leda kikullasu kaman moimoi
- 4
Already ruwanki ya tafasa sai ki indomie ki Wanda kika kullasu kisa aciki kisamu bowl kida kwanki
- 5
After some minutes yayi kisauke ki yankasu yadda kikeso sai kirika sawa acikin kwanki kina soya wa acikin mai 😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Sattu Laddu (High Protein Healthy Sattu Laddu)
Sudha Agrawal
-

Hetal Poonjani
-

Bethica Das
-

Soumini Bhattacherjee
-

Bihari Street Style Savory Sattu Lassi
Daxa Parmar
-

jglehenbauer
-

Carlos -

Lavender
-

Chef Marie Ruth Roman
-

jasmineo 13
-

Chef Marie Ruth Roman
-

Afshan Arif
-

Sami Saqib
-

HOMEMADE YOGHURT STARTED/CULTURE
QUEEN OF THE KITCHEN
-

Chef Marie Ruth Roman
-

Bruised Orange -

Archana Yadav
-

Madhumita Bishnu
-

Chef Marie Ruth Roman
-

Vaishali Suhas

Comments