#Taliyar Hausa

Na girka wannan taliya ce ta hausa,wato taliyar murji,domin jin dadina da kuma iyalina.Taliyar hausa na da dadin ci da kuma dandano,ga kuma saukin hadiya.Ina Son taliyar hausa sosai. #oneafrica
#Taliyar Hausa
Na girka wannan taliya ce ta hausa,wato taliyar murji,domin jin dadina da kuma iyalina.Taliyar hausa na da dadin ci da kuma dandano,ga kuma saukin hadiya.Ina Son taliyar hausa sosai. #oneafrica
Cooking Instructions
- 1
Na zuba fulawa a mazubi,na rika zuba ruwa kadan in ruwa juyawa har kwabin yayi laushi.
- 2
Sannan na gutsira gida-gida,na brbada fulawa
- 3
Sai nayi amfani da injin taliya ta murji,nayi fadi dashi,sannan na barbda fulawa
- 4
Sai nayi amfani da wajen murjin taliyar na murza ya fito min da taliyar
- 5
Na shanya a igiya a daki ya bushe,sannan nayi sanwa da ruwa daidai misali,na zuba sinadaran girki,na girka cikin minti goma sha biya.
- 6
Hmm! Dadi kuwa ba'a 😋magana😋
Similar Recipes
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
Milkshake (Hausa Version) Milkshake (Hausa Version)
Wannan yana daga cikin abubuwan da nake mugun son sha saboda ga dadi gashi kuma babu wahalan hadawa. Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine) -
-
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar -
-
-
-
More Recipes
Comments (3)