Shinkafa da alayyahu sauce

Shinkafa da alayyahu sauce
Steps
- 1
Da farko zaki fara tafasa shinkafarki sannan ki dafa bayan kin gama dafawa sai ki sauke
- 2
Sannan ki jajjaga kayan miyanki kisa a tukunya tare da albasa kadan ki dora kan wuta kuma wutar bada yawa ba
- 3
Bayan sun fara soyuwa sai ki yanka albasaki mai Dan dama kisa sai kiyita soyawa
- 4
Ki cikin soyawa sai kisa magi curry kiyita juyawa har magin da curry Yakama yadda ya kamata
- 5
Bayan kinsa magi sai ki dauko kwanki ki fasa akai ki juya sosai dan kwan yaji ko ina
- 6
Bayan kin gama sa kwan sai ki yanka alayyahunki kisa a cikin hadinki sai Lisa ruwa kadan kibarta ta dahu
- 7
Bayan ta gama dahuwa sai ki dauko shinkafarki da kika dafa kisa sauce dinki akai ready to eat
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Jordan Pearson
-

Cluelesskitty
-

Shital Jataniya
-

Idris style Lucknowi Chicken Biryani
Madhumita Bishnu
-

Desi Pau Bhaji Meets Italian Pasta
Bina Samir Telivala
-

Amanda Mayumi
-

Soumini Bhattacherjee
-

Tina
-

Daruma Cooking
-

Foodielover
-

Super easy Ham & cheese biscuit
Aiko Jones
-

Robbin -

Lavender
-

Mrs Nuruddeen kitchen
-

Cindy Sharon @ Super Chef
-

Wanjiku Mwangi
-

Phenny Sharon -

Cindy Sharon @ Super Chef
-

Cindy Sharon @ Super Chef
-

Shazi Mudabbir
-

Robbin -

2 hearts❤️ cuisine
-

Kulsoom Bukhari













Comments