Danwaken fulawa

aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
Danwaken fulawa
Steps
- 1
Dafarko xaki jika kanwarki d ruwan xafi saiki tankade fulawa d kuka sai ki juya ki xuba saiki sa dariya ki rinka tace ruwan kanwar kina kwaba danwaken d shi ki sa muciya ki juyashi sosai karyai yaya
- 2
Dama kin dora ruwa a tukunya daga ya tafasa saiki fara sassaka danwakenki har ki gama saiki juya kar ya xaune ki barshi ya dawu sai ki xuba ruwa a roba kisa matsami ki kwashe danwaken daga ruwanshi kijuye a ruwan dakika xuba aroba
- 3
Sai ki serving shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Crustless roasted vegetable quiche
Samantha B
-

Barnali Debdas
-

Roti Lasagna - A Complete Indian Makeover (Leftover roti Lasagna)
Bina Samir Telivala
-

Kulsoom Bukhari
-

Tina
-

Kshama's Kitchen
-

Sudipa Gope
-

ZMA
-

Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

Bob Smith
-

Passi Vikshali
-

California Farm Thick Pea Soup with Rye
Hobby Horseman
-

Globlie Girl
-

Epseeta Panigrahi
-

Nyeleti Ntuli
-

Julie - Mrs. Lin's Kitchen
-

@Om Ziyad_Kitchen
-

Jyoti Gupta
-

Kavita Ns
-

Zainab Khan
-

Neha Dua
-

Azenga
-

Cookyadhar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15699659






Comments (6)