Irish Beef casserole
Steps
- 1
Dafarko zaka tafasa namanka da albasa da maggi dasu thyme, ginger n garlic, sai a ajesa gefe, sai afere irish dinka ka wanke shi kayanki into 3 pieces duk daya
Ya danganta da girmansa
Sai ayi chopping carrot to girman da kake so
Sai a yanka tartasa da green pepper da albasa
Sai ayi gratin attarugu
Sai a tafasa green peas a aje gefe
Sai ayanka cabbage shima a age gefe
Sai atafasa kwai shima a aje gefe - 2
Sai a soya mangyada da albasa da attarugu
Sai asa cabbage mai yawa a kasa sai irish, carrot, green beans, grean peas, albasa tafasasshen nama da ruwansa, asa su maggi, curry n salt sai a qara cabbage again a saman sai a rufe
- 3
Idan yakusan dafuwa sai asa tartasai n grean pepper onions nd cucumber
- 4
Sai a rufe ya idar da dahuwa
- 5
Sai a sauke
Kana iya garnishing da cucumber din da egg
ACI LAPIYA
Similar Recipes
More Recipes
-

Aishwarya Kitchen A
-

Sanuber Ashrafi
-

Healthy Beetroot Peas Little Millet Pulao
Rita Talukdar Adak
-

Darshana Patel
-

Juicy Homemade Beef Burger (Restaurant Style)
ultra_recipes -

Power of Grains~Vegan Wok Fried Rice😋
Anoli Vinchhi
-

Kulsoom Bukhari
-

Summer Special Juicy Jowar & Tofu Colorful Salad Bowl
Krishna Dholakia
-

PittbullMom2014
-

Jkuang
-

Adam Janowski
-

sarah
-

Robert Gonzal
-

Aya Nagomi visit host
-

Chicken tandoori cheese Paratha
Maha Faraz
-

@Om Ziyad_Kitchen
-

Shaiq Gulzar
-

@Om Ziyad_Kitchen
-

Naheed Alam
-

Emunahskitchen
-

Phartee Cooks
-

Maha Faraz











Comments (8)