Kwallon doya
Steps
- 1
Da farko zaki fere doya ki yanka ta sai ki wanke ki saka tukunya ki dora a wuta da dan gishiri ki bari ya nuna.
- 2
Idan ya nuna sai ki sauke ki kawo turmi mai tsafta ki daka doyar sama sama.
- 3
Sai ki dauko jajjagen attarugu, albasa, magi da kori ki zuba a kan doyar a juya su hadu sosai
- 4
Daga nan sai ki rika dunkula doyar kiyi ta kamar kwallo
- 5
Sai ki fasa kwai ki zuba albasar da kikayi gratin kadan dan ya rage karni, sai ki dora kasko a wuta kisa mai
- 6
Idan man ya yi zafi sai ki rika dauko kwallon doyar kina sawa a kwai kina soyawa a man
- 7
Idan yayi golden brown sai ki kwashe. Yadda ake yin kwallon duya ke nan, da fatan za a jaraba a gani.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Deshmukh
-

Ramaben Joshi
-

ZMA
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Egg Chicken Moglai Kolkata Street Style
Amrita Chakroborty
-

Chicken Zucchini Bake with Cheese and Tomatoes (Oven Recipe)
OnlyProven Recipes
-

Beena Radia
-

Hobby Horseman
-

Chicken Tinola Soup with Misua
SpottedByD
-

California Farm Grilled Lamb Souvlaki
Hobby Horseman
-

Shivani Mathur
-

Polly Basu
-

jaya Srivastava
-

The M&S Kitchen
-

Hiroko Liston
-

Jaya
-

@Om Ziyad_Kitchen
-

My Tuna Mix Dip with Wholemeal Crackers
Maureen 😀
-

The- Scrumptious Palace












Comments (2)