Couscous with Vegetable soup

amyrah amyn
amyrah amyn @amyrah_110
Kano State
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1 hr
2 people
  1. 1 packcouscus
  2. 1and half cup of water
  3. Oil
  4. Pepper and tomato sauce
  5. Onion
  6. Seasoning and spices
  7. Smoked fish
  8. leavesSpinach

Cooking Instructions

1 hr
  1. 1

    Da farko zaki sa ruwa mai zafi a wuta sai kidan diga mai kadan(yadda couscous din bazai dunkule sosai ba) sai ki dan yanka albasa sai ki rufe ki barshi ya tafasa.

  2. 2

    Idan ya tasa sai ki zuba couscous din ki juya sai ki rufe ki rage wutar sannan ki barshi for some minutes ya turara sai ki sauke.

  3. 3

    In a pot ki zuba Oil, albasa, tomatoes and pepper paste ki juya su sosai for 3-4 mins

  4. 4

    Sai ki zuba ruwa kadan bada yawa ba sannan ki rufe ki barshi for 5 minutes

  5. 5

    After 5mins sai ki bude ki zuba seasoning and spices din ki juya sai ki kawo smoked fish bayan kin yi soaking dinshi a ruwan zafi kin wanke sai ki zuba ki juya sosai ki rufe ki barshi for 7-10 mins.

  6. 6

    Sai ki bude ki zuba spinach leaves din ki juya
    Leave it for 2-3mins sai ki sauke.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amyrah amyn
amyrah amyn @amyrah_110
on
Kano State
COOKING IS MY PRIDE
Read more

Similar Recipes