Miyar zogala

💚 سمير غرب 💚
💚 سمير غرب 💚 @sameey_g

#teamsokoto godiya ga @hauwaskitchen da ta budamin cookpad

Miyar zogala

#teamsokoto godiya ga @hauwaskitchen da ta budamin cookpad

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Zogala
  2. Kulikuli
  3. Tarugu
  4. Tatttasai
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba mai a tukunya

  2. 2

    Ki zuba jajjagen kayan miya

  3. 3

    Ki zuba ruwa

  4. 4

    Ki zuba zogala da maggi

  5. 5

    Ki zuba kulikuli Ki rufe Ki bashi har she ya dahu

  6. 6

    Ana cin wannan miya da tuwo

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
💚 سمير غرب 💚
on
Foodie 🍝
Read more

Similar Recipes