Steps
- 1
Da farko za'a tankade fulawa sabida kwari ko tsutsa
- 2
Sai akawo yeast azuba Akan fulawa,sai asa gishiri da sugar domin saka gishiri da suga yana bada dandano mai dadi,sai dai ya dan ganta da abinda mutu ke so,me sugar kake so kawai ko me gishiri,sai a juya ya hadu,sai kawo mai kamar cokali 2 azuba Akai sai ajuya ya hadu.
- 3
Sai kawo ruwa me dumi akwaba wannan hadin fulawar za'a kwabashi ne tsaka tsaki kar yay tauri kuma kar yayi ruwa,sai a rufe shi asa aguri mai duma ya tashi zuwa minti 30-40
- 4
Sai a dora abin suya wanda baya kamu(nonstick pan)in babu sai ayi amfani da murfin tukunya ana dinba kullin ana fadada shi sai amanna aka abin suyar,sai akara fadada shi ajiki sai arife,asa wuta kasa kasa kar tayi yawa, in wuta tai yawa zai kone
- 5
Da ta gasu za'aji kamshi,sai cire.
Haka za'ai har agama - 6
Za'a iyaci da miya ko miyar ganye.
ko kuma ko kuma acida garin kuli asa mai da tumatur da Albasa da cabeji, wannan hadin ana kiranshi Bandashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

icancervive10
-

Dania nasri
-

Beer batter shrimps and mango salad
Jon Michelena
-

California Farm Ground Beef Bolognese Stuffed Zucchini
Hobby Horseman
-

Natalie Truscello
-

Priyangi Pujara
-

Seeds Crackers (Roasted sunflower seeds)
Deepa Rupani
-

French coffee with coffee mate(coffee creamer)
Supriya Devkar
-

Chicken Keema Samose | Indian Street Delicacy | Fusion Food
TheStrollingFoodie
-

Sneha Patel
-

ayndrila dutta
-

Moong Dal Bori Lau Chingri Ghonto
ayndrila dutta
-

Sneha Patel















Comments