Dambun Shinkafa da Zogale A sauƙaƙe (أكلة نيجيرية بالرز المبشر)

Dambun nan yana da daɗi sosai da sosai.. musanman idan ya ji mai da yaji mai dadi😋👌
Dambun Shinkafa da Zogale A sauƙaƙe (أكلة نيجيرية بالرز المبشر)
Dambun nan yana da daɗi sosai da sosai.. musanman idan ya ji mai da yaji mai dadi😋👌
Steps
- 1
A hade shinkafar, zogalan, gyadar, attaruhun, kayan dandanon, kayan ƙamshin, albasar duk a wuri ɗaya se a jujjuya har komai se ya watsu
- 2
Amma banda lawashi se a ƙarshe akewa shi.
- 3
A sa a steamer se a yi steaming dinsa idan ya kusa gamuwa se a sa albasan a jujjuya.
- 4
Idan kuma 'yaruwa baki da steamer to se ki sami buhu ki wanke shi da kyau, se ki dora ruwa idan ya tafaso se ki samu abu me dan zurif se ki kifa shi a cikin tukunyar. Then se ke sa haɗin dambun ki a buhu ki dora akan abin da kika kifa. Se ki rufe. Amma kina ɗan juya time to time haka.
- 5
Bayan dambun ya kammala se ki sa mai soyayye tare da yaji ki yi serving din shi
- 6
Enjoy 😋👌
Similar Recipes
More Recipes
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Deepa Rupani
-

Supriya Devkar
-

Pecan Tassies (in Phyllo cups)
Nadia Sobczak
-

Krishna Dholakia
-

Gooey Chocolate Chip Skillet Cookie
Crumbs & Chaos
-

Barnali Debdas
-

Maggie Conlon
-

Annike ! :)
-

cindybear
-

Chris Gan
-

Philly Cheesesteak Style French Dips
Elyse Rose
-

Adam Johnston
-

Chef Tripti Saxena
-

Chef Tripti Saxena
-

Swagatika
-

Philly Cheesesteak Style French Dips
Elyse Rose
-

Kolhapuri special chicken masala
Supriya Devkar
-

cindybear
-

Meme
-

Meme
-

Sonya Bankester
-

Meme









Comments (2)