Alale moimoi
Ina san alale musamman ka hadashi da kunu
Steps
- 1
Zaka surfa wakenka ka wanke shi sosai ka tsane shi sai ka sa mai tattasai albasa attaruhu ka markada bayan ka markada sai kayanka albasa ka jajjaga attaruhu kasa soyayyen kifi or dafafen kwai or hanta du wanda kake so koh crayfish ma kasa manja da man gyada da kayan dandano ka zuba ruwan dumi ka kwaba but karyayi kauri kuma karyayi ruwa sai ki kulla aleda idan Kuma container ce dake sai ki zuba ki dafa shikenan mun gama alala zaki iya ci Haka koh kiyi souce koh da yaji ma
Similar Recipes
More Recipes
-

Eggplant Balado (Sambal Terong Balado)
Emperor Nasi Goreng
-

Tortilla Crisps -

Garima Mayur Mangwani -

Shital Jataniya
-

Bengali Style Lau Diye Moog Dal
Jibita Khanna
-

Pesto Chicken Pizza with Arugula Side Salad
Kenzie Haggart
-

Ridhima
-

Bina Anjaria
-

Brad's Strawberry and White Chocolate Blondies
wingmaster835
-

Bhavnaben Adhiya
-

Butter garlic vegetable fried rice
Barnali Debdas
-

Madhu Bindra
-

Rosalyn John
-

Ameya Bhat
-

Tronél Candiotes-Strydom
-

Heena Jani
-

Swati Sheth
-

Honey-Baked Persimmons with Star anise and Cinnamon:
Lubna’s Kitchen
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Laju Gehani




Comments