Steps
- 1
Dafarko zaki samu dankalinki ki feraye shi sai ki yankashi kanana ki dafashi sama sama sai ki juye a d'an bowl sai kisamu manki kamar cokali 3 sai kisamu kazarki cinya wacca aka dafa sai kicire tsokar dake jikin cinyar kazar, sai kisamu attaruhu guda 2 kisamu tafarnuwa kijajjaga su sai ki yanka koren tattasai dinki kisamu karas ki yanka kanana ki yanka albasar ki kisa peas shima 1spoon sai kisa brocoli kadan da cauliflower amma in baki dasu ba lallai sai kinsaka ba, sai ki fasa kwanki daya ki so
- 2
Sai ki zuba mai acikin kasko ki zuba duka vegetables din amma har naman sai ki jujjuya for 3 minute..
Sai ki yayyanka yellow pepper kisaka in kina dashi in baki dashi basai kinsaka ba sai kisa ruwa Quater cup ki zuba curry da maggi ki jujjuya ki barshi for 3 minute..
Bayan minti 3 sai ki jujjuya kikara mai kadan zakiga ruwan yayi kauri..
- 3
Sai ki zuba dankalin ki da dagargajejjen kwanki ki jujjuya
Sai ki juya ki rufe ki barshi for 3 minute sai ki sauke...
Sai ajuye a plate zaki iyaci da bread, rice, spaghetti, macroni, ZAkuma ki iyaci hakan sa....urs Nana diso
- 4
- 5
- 6
Similar Recipes
More Recipes
-

Green Chillies Pickle - Instant and Delicious
Sangita Vyas
-

Ankita Kapil Varshney
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Tangy Besan-Stuffed Green Chilli Pakoras
Manisha Sampat
-

Curry Leaves Flavoured Sev Mamra (Karuvepille Pori)
Bina Anjaria
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Hirvi Mirchi Cha Farali Thecha --- A Zesty & Spicy Maharashtrian Accompaniment
Bina Samir Telivala
-

Danielle B
-

Rick M
-

MMOBRIEN
-

Danielle B
-

Sonam Ajay Narang -

Nisha Arora
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Vandana Jangid
-

Maureen 😀
-

.Hema Valecha Kukreja
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver

















Comments