Steps
- 1
Dafarko zaki samu tsakin masa ki gyarashi sai ki wanke shi ki gyara shi tsaf sai kisamu madanbaci kisa ruwa akasan sai ki doramadanbaci
- 2
Sai ki samu buhunki mai kyau ki wankesa sai ki zuba tsakin ki aciki ki zira buhun acikin
- 3
Madanbacin sai ki rufe tsakin da ragowar buhun sai ki rufe da murfin ki kunna wuta sai ki dora kibarshi yayi kamar wasu mintunan 15 zuwa ashirin...
- 4
Sai ki gyara zogalen ki ki wanke shi, ki gyara tafarnuwa da attaruhu da danyar gyadarki ki jajjaga su aturmi
- 5
Sai ki yanka albasarki sai ki bude danbum nan zaki tsakin ya kumburo zakiga yayi alamar laushi sai ki jujjuya ki zuna gyadar da attaruhu da albasa
- 6
Da tafarnuwa kizuba zogalenki sai ki jujjuya ki zuba maggin ki yadda zai isa sai ki zuba mai kijujjuya sai ki mayar kan wuta ki rufe kibashi min 25 idan laushin yayi miki sai ki sauke zakiga duk
- 7
Sun dawo sai kisa a flask ki rufe idan kina son kara mai sai ki kara
Similar Recipes
More Recipes
-

Crispy Fried Potatoes with Vinegar and Salt
Phenny Sharon -

Swati Sheth
-

Vidyutaa Kashyap
-

Ivy Seng
-

Nutan Shah
-

Amrita Chakroborty
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Ankita Kapil Varshney
-

Danielle B
-

Rick M
-

MMOBRIEN
-

Danielle B
-

Maureen 😀
-

Deejarh berver
-

.Hema Valecha Kukreja
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Deejarh berver
-

Neelam Thawani -

Creamy Makhana Paneer Sabzi – Calcium Rich Lunch Recipe
MadAboutCooking
-

Chicken sauce with toasted coconut flakes
Jessica Godfrey
-

Isha Sharma








Comments