Homemade coconut oil
COOKING IS ALL ABOUT IDEAS
Steps
- 1
Method da farko zaki samo coconut naki sai ki pasa ki yayyanka kanana sai kisa ruwan dumi akai kiyi blending nashi yayi laushi sosai sai ki tace bayan kin tace sai kisa a Rubber ki rufe kisa à fridge overnight da safe zakiga coconut din ya tashi sama ruwan kuma na kasa zakiga wadda ya tashi saman fari kuma ga tauri kamar alawar madara haka sai ki kwashe saman kisa a tukunya ki soya mai kyau har sai kinga man ya fara fitowa sai ki kwashe shikenan.ur coconut is ready to use
- 2
Cut it into tining pieces,blend with warm water nd sieve
- 3
- 4
Note=ba'a freezer zakisa ba à fridge. akwai hanyoyi da dama nayin coconut oil, wani ma daga kinyi blending kin tace saï kisa à wuta har ruwan ya shanye zakiga man zai fara fitowa da kan shi wani ma ba à sa a fridge bayan kin tace sai ki rufe da safe zakiga man ya tashi sama saï ki kwashe ki soya. Anfanin man coconut na da yawa banda ma kana shafawa yara ko kana shafa à gashi ba à magana.kuma akwai yadda ake cream nashi amma sai mun hade à gaba
Ranan da zakayi coconut oil sai makonta Sun ziyarce - 5
Done ur coconut oil is ready to use
- 6
Cooking is my dream.always urs ayshat adamawa
Similar Recipes
More Recipes
-

Easy Clam Chowder Low-fat Method
Spicy George Foreman
-

Maggie Conlon
-

Spoon Simple
-

Classic Chocolate Chip Cookies
Spoon Simple
-

Laju Gehani
-

Myles Levin
-

Lal Saag Curry/ Red Amaranth Saag Curry
Krishna Biswas
-

Madhumita Bishnu
-

Elyse Rose
-

Irada Kitchen
-

alley927cat
-

Caramel peanut and coconut butter squares
Rekha Bapodra
-

Shivangi Jain
-

Sampurna das
-

Sangeeta Goswami
-

Ruchi Sadhotra Amla -

Avani Desai
-

Geeta Rani Sharma
-

Bhatura, Chana and boondi raita
Kuldeep Kaur
-

Jyoti Jain


















Comments (4)