Kunun soya beans

Haleemah Tijjani Salis @cook_13902191
wannan kunu ne me matukar kara lafiya a jiki gashi yana taimakawa kana nan yara sosai
Kunun soya beans
wannan kunu ne me matukar kara lafiya a jiki gashi yana taimakawa kana nan yara sosai
Steps
- 1
Dafarko zaki gyara gyadar ki cire bawon ki jika ta shima soya beans din ki gyara ki jika itama rice din haka
- 2
Seki hada su waje daya
- 3
Se kiyi blending ko ki kai markadai
- 4
Bayan kinyi blending seki tace
- 5
Ki dora a wuta kita juyawa har se yayi kauri
- 6
Bayan yayi kauri seki zuba lemon juice dinki
- 7
Seki dauko milk din ki dama da ruwa kadan ki zuba ki juya
- 8
Kisa sugar kisha dadi lafiya
- 9
Zaki iya saka madaran ruwa
Similar Recipes
More Recipes
-

Padmini Venkatesan
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

Nivashini Kesavan
-

Madhumita Bishnu
-

Bina Anjaria
-

Spicy & Zesty Potato Stuffed Capsicum Rings
Manisha Sampat
-

Amelia E :)
-

Bhavnaben Adhiya
-

Chinese Sausage Rice with Fried Egg
Carla Bolaños
-

shimi
-

My Grilling Spot
-

Trisha Noble
-

Gene Johnsen -

Asian Yam Spelt sourdough Bread
Eat Whole 2 Thrive
-

My Grilling Spot
-

Ummuharoun -

Marie Wanjiku
-

Hajara
-

Mira
-

Fatima umar Ali
-

Aceituna Gomez -

Alpha Delta
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5975193
















Comments