Kunu contest(kunun nikakkiyar gyada da gasarar gero)😛

ina matukar alfahari d kunu a rayuwata domin yayi😛😛😛
Kunu contest(kunun nikakkiyar gyada da gasarar gero)😛
ina matukar alfahari d kunu a rayuwata domin yayi😛😛😛
Steps
- 1
Zaki sami abu me dan zurfi ki zuba gyadarki cokali biyu ki zuba ruwa ki damata saosai ya zamana babu gudaji a ciki,sai kisa rariya ko abun Tata ki tace ki zuba a tukunya ki dora a wuta Amma baa rufeshi ruf
- 2
Sai ki zuba gasara rki a cikin kwano mai zurfi ki damata da ruwan lemon tsami.
- 3
Ki cigaba da juya wannan gyadar idan gafin gyadar y ragu sae ki juye ruwan gyadar akan gasarar taki ki juya sosae.😚😙😚😙
- 4
Shikenan kunu ya kammala😚😚😚😚😍😍😍i love the test
Similar Recipes
More Recipes
-

Radhavallabhi (Bengali Urad dal Stuffed Puri)
Amrita Chakroborty
-

Rachana Sagala
-

Ghasiyo - Traditional Gujarati Sweet Dish
Heena Jani
-

Aruna Thapar
-

Molly Player
-

Deepa Rupani
-

Seema Sharma
-

Fabio
-

ZMA
-

”Shoyu Karaage ” the Japanese Fried Chicken Soysauce flavor
Studio AI Tokyo Japanese Cooking Class
-

Shredded Chicken wings Lunch box
bistro naomi - 尚美食堂
-

Pawon Indo Bule
-

Spaghetti with Capers, Mushrooms & Tomatoes
jglehenbauer
-

skunkmonkey101
-

Margie Rugush
-

Musinzi Otieno
-

Arti Bajaj
-

Carnice Dianne
-

White Rice with vegetables#vegetable contest
Catherine Njoki
-

Neha Gera
-

Hearty mushroom veggie soup#vegetable contest
Catherine Njoki
-

Nisha Garg
-

Susan Brown







Comments