Steps
- 1
Ki gyara kazanki ki wanke ta tass
- 2
Sai ki zuba mata kayan kanshi da dandanon ki a Kai
- 3
Sai ki zuba ruwa a kanta dan madaidaici ki cakuda
- 4
Sai ki ajiye for one hour tai marinating
- 5
Zakiga kayan kanshin ya shga jikinta sosae
- 6
Sai ki dora ta akan wuta wannan ruwan ya tsotse a jikinta
- 7
Sai ki sauke a kasa
- 8
Dama kin jajjaga attaruhunki da albasarki sae ki kada kwanki a Kai ki zuba bushashan bread din shma a jiki kamar haka
- 9
Sai ki dauko kazarki kina rufeta da wannan hadin
- 10
Sai ki sata a jikin flour
- 11
Daman kin dora manki a wuta yay zafi
- 12
Sai kina dauka kina sawa a ciki kamar haka
- 13
Haka zaki tayi har ki gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

jglehenbauer
-

Spaghetti with a Meat Sauce (zucchini)
jglehenbauer
-

Lee Hilder
-

Tiara
-

Amber Raquel
-

alpaMehta
-

Kuldeep Kaur
-

Amierah S-Man
-

Rani Dixit
-

Vegetable soup and fufu swallow
Salma D -

Sabitri pramanik
-

Rajeshree Shah (Homechef), Gujarat
-

Debika Das
-

Fresh Ginger Tea #authormarathon
Jacky Saiti
-

Bellhorse
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6101426










Comments