Steps
- 1
Na wanke shinkafa na jiqa ta sannan na Dora ruwa akan wuta bayan ya tafasa sai na zuba shinkafar nan dana jiqa amma saida na tsiyaye ruwan sai na rufe,da ta dahu sosai sai na tuqe ta na dan qara flour saboda naga ya danyi ruwa kadan sai na rufe na barshi ya sulala amma narage wuta saboda kar ya qone,bayan mintina kadan na sauke na kwashe.
- 2
Na tafasa nama da spices da maggi na ajiyeshi a gefe,sannan na dora manja nasaka yar albasa,ya soyu nasaka kayan miyana aciki ya fara dahuwa sai na zuba egusi aciki dasu maggi da sauran spices na rufe,bayan mituna na zuba naman aciki da bushashen kifi dama na jiqa shi a ruwan zafi na wanke sai,sai na qara bata yan mintuna sannan na zuba Ogun aciki da yankakkiyar albasa shikenan yana dahuwa nasauke, shi Ogun yafi alayyahu tauri so na dan barshi kamar 5mnt kafin na sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Hetal Poonjani
-

Mom’s Special Dudhi Kadhi – Light & Comforting Gujarati Delight
Krishna Dholakia
-

ifuchi
-

Rainy Krishnan
-

chef Nidhi Bole
-

Kulsoom Bukhari
-

culinarycubit
-

tasneem2777
-

Christina
-

DashaS
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Tahu Bakso (Tofu and Meatballs)
Angela Mertoyono
-

Deepika Dasila
-

Classic vanilla cake.#authors marathon
Catherine Njoki
-

Githeri with matoke#authormarathon
Venashly Obare
-

Vanilla graduation cake#authors marathon
Catherine Njoki
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Deepika Dasila
-

Er. Amrita Shrivastava
-

JOOS Food-Health
-

deoyani










Comments (2)