#Tuwon shinkafacontest# by ful@rny"ss kitchen

Steps
- 1
Xaki gyara shinkafarki ki wanke ta kisa ta bowl ki xuba ruwa jikata kmar na 1hour..
- 2
Sai ki juyeta a tukuya kisa ruwa ishasshe ki daura akan wuta kada ki cika wuta xaki ya yana tadasuwa kmar 30 minutes sai ki duba kisa muciya ki tuka shi sosai hr sai kin tabbata y murxu sosai..
- 3
Anan idan kikaga tuwan yayin tauri sai ki kara masa ruwan zafi ki rufe kmar 3 minutes sai ki kara tukawa sai ki samue faran leadan ki ki ringa budewa ina xuba tuwan dai dai yadda kike son girmansa y kasance kina kullewa kina sawa warmer shikkenan sai ki hada d miyan d kike so...
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

Hawaiian Chicken Breasts Adobo
Christian Allarde
-

Pawon Indo Bule
-

Msdoc73 -

wingmaster835
-

Green Pepper Onion Scrambled Eggs
Mulunga Alukwe
-

RUCHIKA
-

Soumya Chatterje
-

LazyCook_HK
-

Chandu Pugalia
-

Polly Basu
-

Lunch box paratha and milky dum aloo
Poulomi Bhattacharya
-

Amrita pramanik -

Chandu Pugalia
-

Fried rice with scrambled eggs and mix vegetables
Parna mondal





Comments