Cinnamon sweet bread😋😋❤

It's very easy and delicious bread can't wait to see your cooksnaps💃💃💃
Cinnamon sweet bread😋😋❤
It's very easy and delicious bread can't wait to see your cooksnaps💃💃💃
Steps
- 1
Ki tankade flour kisa sugar, salt, yeast, powered milk da corn flour ki juya sosae sannan ki zuba melted butter,oil da 1/2 egg ki kwaba da warm water kiyi kneading sosae har sae yayi making soft dough.
- 2
Saeki rufe da murfi ko leda kisa a rana ko warm place ki barshi y tashi for 1hour,idan y tashi sae ki dakko ki kara kneading sannan ki raba dough din gida biyu ko uku.
- 3
Saekiyi rolling dinshi da fadi kamar hka
- 4
Ki shafa melted butter a saman sannan ki hade dakakken girfa din da sugar kisa a saman ko inah y samu kamar hka
- 5
Saeki nannade kamar hka
- 6
Ki samu wuka mae kaefi ko pizza cutter ki raba biyu a tsaye kamar hka
- 7
Saeki manne bakin ki nannade kamar hka
- 8
Saeki hade da dayan bakin yayi circle,kiyi preheating din oven dinki kiyi baking at low heat amma da wutar kasan kawae zakiyi idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden.
- 9
Domin karin bayani ga wani pic din
- 10
After baking saeki shafa butter ajikin cinnamon bread din ki rufe da kitchen towel don yayi laushi 😍😍😍i enjoyed mine with fresh milk😋
- 11
In kinaso zaki iyah saka condensed milk asaman
- 12
Enjoy😋😋😋❤
Similar Recipes
More Recipes
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Monika Jain
-

Coconut Paneer Gravy (Pure Veg)
Amrita Chakroborty
-

Singhara ka Halwa (Water chestnut halwa)
Jibita Khanna
-

chef Nidhi Bole
-

Muniswari.G
-

Hannah 🌻
-

SPCooks1
-

Raven
-

James Miller -

tasneem2777
-

wingmaster835
-

Abjm belle affairs
-

Catherine Njoki
-

Spelt flatbreads with za’atar - vegetarian
Alessandra
-

safiya yusuf Gunu
-

Shish
-

Jessy's Recipes Abm 70
-

Auntie's Aromatic Easy Fish Stew
Kelly's Kitchen





















Comments