Fura da Nono kindirmo

Fura da nono na daya daga cikin manyan abincin malam bahaushe ga farin jini agurin yara da manya.
Fura da Nono kindirmo
Fura da nono na daya daga cikin manyan abincin malam bahaushe ga farin jini agurin yara da manya.
Steps
- 1
Da farko zaki sa furar ki a bowl ki zuba nono dan madaidaici kisa ludayi ki dama.
- 2
Idan kuma kina da bukatar nikawa a blender shikenan saiki nika aciki,
- 3
Idan kin gama dama furar taki da ludayi saiki dakko ragowar kindirmonki ki zuba akan furar da sugar ki juya a hankali.
- 4
Saboda nono kindirmo baya son acika hautsinashi da yawa, kuma idan kika juya a hankali shine zaki ga bazai dame gaba daya ba yayi miki wannan fari-farin asama na maikon nono kindirmo.
- 5
Hmmmmmmm wannan itace ainahin damun fura ta asili.
- 6
Fura da nono/ kindirmo ta hadu sai diba ba'a bawa yaro mai kiwa.
- 7
Ready to enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Beena Radia
-

Greek Yogurt a la "Ballaststoff" :)
Ulla Lavina
-

Gary Waite
-

Darshana Patel
-

Yadnya Desai
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Deepa Rupani
-

Heena Jani
-

lyannev1991
-

Fried Wonton with Dipping Sauce
jenscookingdiary
-

Arroz Chaufa (Peruvian Chicken Fried Rice)
Maritzaval
-

Phillip Dietz
-

skunkmonkey101
-

Seun Tuyo
-

Pasta Cheese Balls with Kachumber Salad
Prerna Mohit Khurana
-

Oby Okoruwe
-

Okra and butter nut squash soup
aisha hamza
-

skunkmonkey101
-

Yetunde Mary Adebanjo -

Mageba
-

Mumeena's Kitchen -

Joyce Ng'ong'a
-

lyannev1991






Comments