Jollof Rice with coslow
Jollof Rice with coslow
Steps
- 1
Dafarko zaa zuba ruwa a tukunya a dora akan wuta ya tafasa,saiki wanke shinkafar ki kizuba,idan tayi tafasa daya saiki tace ta ki ajiye a gefe.
- 2
Zaki gyara,ki wanke ki yanka carrot round shape,green beans ma ki yanka kanana,zakiyi slicing onion.zaki yanka tattasai da attaruhu kanana.
- 3
Zaki dauki tukunya ki zuba oil,onion da curry,saiki zuba wannan tattasai da attaruhu da kika yanka ki soya sama sama,saiki zuba green beans da carrot da onion,ki kawo stock water dinki ki xuba,ki xuba maggi,saiki rufe ya tafaso.
- 4
Zaki kawo parboiled rice dinki kixuba kiyi mixing ingredient su hade saiki adding curry,zaki kawo leather ki rufe ki kuma rufa murfin tukunyar.
- 5
Zaki saka mishi wuta kadan don anfiso tururin ya dafa shinkafar.Saikuma coslow zaki goga cabbage da carrot a abin goga kubewa,saiki wanke su da salt ki tsane a kwando.
- 6
Zaki xuba a mazubi me kyau ki kawo mayonnaise,baked beans kixuba sai maggi ki daga shi yayi laushi ki zuba,sai evaporated milk.kiyi mixing.
- 7
Zaki duba shinkafarki idan ta turaro tayi laushi kisauke.
- 8
Zaki xuba jollof rice dinki a plate da coslow dinki a gefe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Bethica Das
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Fluffy Jiggly Japanese Cheesecake (Egg Whites)
Pawon Indo Bule
-

Angela Mertoyono
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Angela Mertoyono
-

Baked Pork Chops and Brown Rice GF
Dan Flynn
-

Rajbala Madaan -

DrAnupama Johri
-

Reema Lalit Bajaj
-

Lalit Sharma
-

leena sangoi
-

Humys Kitchen
-

Anjana Jhunjhunwala
-

A Chef and A Mom
-

Angela Mertoyono
-

Muktha H S








Comments