Miyar kubewa
Steps
- 1
Zaki yanka kubewarki round da dan girma, kiyanka ugu leave duk ki ajiye agefe. Kijajjaga attaruhu da albasarki tare da cray fish da tumatir guda 2 da garlic inkinaso
- 2
Ki daka daddawa da citta kadan. Kitafasa gandarki da naman tare da spices
- 3
Saiki daura manjanki awuta kisa albasa in tadan soyu saikisa jajjagen attaruhunki kisa daddawa da citta kibarsu Su soyu
- 4
Saiki sa nama da ganda wanda already kin dafasu
- 5
Kizuba ganyen ugu da spices kibarshi kamar 2minute
- 6
Saiki saka kubewarki kibarta tadanyi steaming na minti kadan saiki sauke.
- 7
Note: zaki iyasa ruwa kadan inmiyar tayi kauri dayawa....kubewar ba aso tanarke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

jason williams
-

emptyflask -

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
-

Fatma mohammed Rajab
-

Mohini Gupta
-

Rimpa Bose Deb
-

Sonia Uchechi
-

Rimpa Bose Deb
-

Joyce Ng'ong'a
-

Jimmie Do
-

Hellen










Comments