Funkaso mai nikakkiyar sikari

#kadunastate,funkaso na daya daga cikin abinci gargajiya na marmari.Don haka nake son shi sosai.
Funkaso mai nikakkiyar sikari
#kadunastate,funkaso na daya daga cikin abinci gargajiya na marmari.Don haka nake son shi sosai.
Steps
- 1
Da farko zaki tankade fulawarki,sai a zuba yeast din da gishiri.
- 2
Sai a rika zuba ruwa kadan ana jujjuya har su hade,(kwabin ya zama kamar na Puff-puff.
- 3
Sai a rufe yayi a barshi yayi minti 30.
- 4
Za'a ga ya kumburo,sai a sami abu mai fadi,asanya hannu a ruwa a gutsira,a maka,sannan a sanya hannu a bude tsakiyar,a sanya a mangyada mai zafi.
- 5
Haka zaayi tayi har agama.
sugar kuma adaka yayi laushi a barbada aci dashi.
ko aci da miya ko sauce.Enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Mridula Srivastava
-

Sooji balls with stuffed potato
Reema's Cozy Kitchen
-

Tomato & Mozzarella Breakfast Pie with Cottage Cheese Dough
OnlyProven Recipes
-

Shital Jataniya
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Mama Ngai
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

charles.manning.96
-

Grill-Master
-

Alta Vida Culinary Studio
-

Marquila Rollins
-

skunkmonkey101
-

Preeti Verma
-

Red velvet cake with a chocolate ganache cream frosting
Harriet Kisali
-

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Afrah's kitchen
-

Utiya Bello
-

Spaghetti with veggies and stew
Zeesag Kitchen
-

Amee Pandya
-

Zeesag Kitchen
-

Rashika Arora
-

Salwise's Kitchen






Comments