Tuwon alkama with dried okra soup

#kadunastate,tuwon alkama,tuwo ne mai kara lafiya da kuzari,hakama miyar kubewa.
Tuwon alkama with dried okra soup
#kadunastate,tuwon alkama,tuwo ne mai kara lafiya da kuzari,hakama miyar kubewa.
Steps
- 1
Da farko za'a tafasa nama ayayyanka albasa akai,sannan jajjaga kayan miya,hadi da daddawa da citta.
- 2
Sai a sanya manja a wuta,ida yayi zafi a zuba kayan miyar,dasu daddawa a soya kamar na minti biyar
- 3
Daga nan,sai a sanya ruwan sanwa daidai,a zuba maggi,gishiri da cryfish hadi da namar,a barsu su nuna kamar minti 30-40.
- 4
Idan suka nuna a dauko garin kubewar arika zubawa ahankali ana kadawa har yayi kauri daidai.
- 5
Sai a rufe half,abarshi ya kuma nuna na minti goma.Sannan a sauke.
- 6
Tuwon alkama
a sanya ruwa awuta,idan ya tafasa,a dama garin alkamar daidai(talge) azuba ajujjuya..sannan a rufe yayi minti Ashirin(20mnts)
sai a tuka da garin alkamar,a kuma rufewa ya silala,sannan a kwashe.
Note: kada acika gari zaiyi karfi,kada kuma a sanya gari kadan zai yi ruwa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Falgooni Mangrola
-

Sudesh Raheja -

Jahun's Delicacies
-

Dhaba style Chana and lasun fry
Zahra Shaikh
-

Joyce Ng'ong'a
-

Sadhana Mohindra
-

Nikita Singh
-

Rekha Unni
-

Aastha










Comments