Iloka
It's traditional sweet, but its tasty.
Steps
- 1
Farko zaki zuba butter a cikin tukunya mai dan zurfi(ta aluminium tafi kyau). Sai ki dora akan abun girki, ki rage wuta kina juya butter har sai ta narke.
- 2
Bayan ta narke sai ki dauki madarar condensed dinki kina zubawa a ciki a hankali kina juyawa.
- 3
Haka zaki ta juya wannan hadin har sai tayi kauri, (ya danganta da yadda kike son ganin colour ta).
- 4
Idan tayi sai ki sauke ko ki kashe abun girkin, sai kisa marfi ki rufe, ki samu plate ki dan zuba a ciki wanda zaki iya murzawa na lokacin, bayan kin murza da hannu yayi yadda kike so, sai ki yanka da wuka mai kaifi. (sai ana yi a hankali saboda zafin zai iya kona mutum. haka zakiyi tayi har ki gama, kada ki bari na tukunyar ta huce. Idan ta huce zaki iya maidawa kan wuta ta narke.)
Similar Recipes
More Recipes
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Kristen Pond
-

Buttery shrimp scampi in a white wine sauce over angel hair pasta#mycookbook
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Angie
-

Perkedel (potato chicken meat ball)
Dewi (Caraway Cooking Class)
-

Bethica Das
-

Ruchi Chopra
-

Bethica Das
-

Oo mugi stuffed brown bread roll
Kanwaljeet Chhabra
-

Meenah's Cuisine -

Pan Fry Ginger Chicken Wings 薑汁煎雞翼
LazyCook_HK
-

Meenah's Cuisine -

Smita Agarwal
-

Shruti Raman( legendet100)
-

mamta






Comments (7)