Share

Ingredients

  1. Kankana
  2. Abarba
  3. Lemun zaki

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yanka su ki cire kwallaye, ki yanka kanana ki zuba a blender

  2. 2

    Saiki sa ruwa da sugar ki nika ki tace..

  3. 3

    Kisa a fridge in yayi sanyi sai asha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes