Jollof
#jollofricecontest
My lunch
Steps
- 1
Ki yanka albasarki slice
- 2
Ki jajjaga cefanenki ki dauko tukunya ki soya manjan da albasa idan ya soyu
- 3
Saiki kwashe albasar ki xuba cefanenki ya d'an soyu saiki xuba ruwa yanda xai isa amman ba wanda zaiyi ywaba
- 4
Idan ya tafasa ki zuba wake
- 5
Idan waken ya fara nisa saiki zuba shinkafar ki raba albasarki biyu ki xuba rabi
- 6
Idan taxo gab da dahuwa saiki zuba alayyahunki idan kina so xaki iya yanka alayyahun ki zuba shida albasar
Similar Recipes
More Recipes
-

Notameangurl -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Cook1999 -

Cook1999 -

5 Ingredient Oatmeal Peanut Butter Cookies
Gene Johnsen -

Misty Bass
-

Stacey Chinn-VanAntwerp
-

Mike's Meaty Mexican Marinara Sauce
MMOBRIEN
-

Phillip Dietz
-

Chisdelight
-

Bibhasini Patra
-

BBQ Chicken#festiveseason_ Kisumu
Roopal Mandavia
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Dr. Sharda Sharma
-

Pomegranate in white chocolate
Dr. Sharda Sharma
-

Boiled rice served with beefstew # authormarathon#
lilianah tiffancy
-

Khadija MBello
-

Aishatu Auwal
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6373692








Comments