Funkason flour da alkama

#kanostate inason funkaso sosai da duk wani nau'in abincin mu na gargajiya.
Funkason flour da alkama
#kanostate inason funkaso sosai da duk wani nau'in abincin mu na gargajiya.
Steps
- 1
Da farko zaki zuba yeast dinki da sugar a karamin bowl saiki zuba ruwan dumi ki juya sosai idan yayi diluting saiki ajiye aside for 15mins.
- 2
Saiki sa rariya ababban abu ki tankade flour, gishiri da baking powder & soda saiki jujjuya su ko'ina saiki zuba madara ki cigaba da juyawa.
- 3
Daga nan saiki zuba mai ki murmurza shi sosai.
- 4
Saiki dakko warm water naki da kika jika yeast dinki ki kwaba funkason ki dashi zaki ga kwabin naki bazaiyi ruwa ba sosai domin kwabin funkaso idan yayi ruwa dole zai sha miki mai kuma shape dinsa bazai fita yadda kike so ba.
- 5
Saiki sa arana ko guri mai dumi ya tashi idan ya tashi saiki dakko ki zuba mai a frypan da zakiyi suya dashi.
- 6
Saiki shafa mai a hannunki ki gutsuro kullin funkason ki mulmula a hannunki ki saiki sa hannunki ki dannashi yayi fadi.
- 7
Saiki sa hannunki guda 2 ki fakada tsakiyar funkason naki ki sa a mai.
- 8
Idan bari 1yayi saiki juya 1 barin shima yayi saiki tsame a colander zaki ga baisha miki mai ba sosai.
- 9
Funkason alkama da flour ya hadu, saiki hada da miyar da kike bukata egusi ko taushe ko kuma miyar gyada.
- 10
Hmmmm i love d test😘😘😘
Similar Recipes
More Recipes
-

Quick & Easy Shrimp Shish Kebabs
Mad Cook
-

Lichi Lonka Sherbet (Litchi Mirchi Sherbet)
Jibita Khanna
-

Brad's Garlic Chipotle Shrimp Street Tacos
wingmaster835
-

Nicky
-

Padmini Venkatesan
-

Ankita Kapil Varshney
-

Francesco
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Francesco’s Crying Tiger Pork Chop
Francesco
-

Loaded Chicken and Potatoes#mycookbook
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Easy Strawberry Cheesecake Trifle
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Derek Reese
-

Yellow/Turmeric Rice in Rice Cooker
Pawon Indo Bule
-

Deepti Kulshrestha
-

Deepti Kulshrestha
-

Deepti Kulshrestha
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Robynn Schamel -

Sarah Bonareri
-

Eve
-

Sarah Bonareri
-

Jeyashree Natanmai
-

Munvi








Comments