Steps
- 1
In a bowl ki hada dry ingredients dinki kisa oil ki murza flour din sosai sai kina sa ruwa da kadan kadan har kisamu smooth dough dinki
Sai kiyi kneeding din shi for 10mnt
Ki rufe shi for anoder 10mnt - 2
Sai ki daiko shi ki rabashi
In balls shape ki burza daya bayan daya sai ki dauko daya kisha fa masa oil ki daura dayan dough din Wanda Kika murza haka zaki ta daura wa kamar step 4 haka (amma karki manta kafin ki daura sai kin shafa oil kafin ki daura) - 3
Sai ki Kara murza sa ahakan da suke har zai yayi flat sosai cos baa sanshi da kauri sai ki gasa sama sama zakiga yadan canza Kala kar kuma ki cika wuta bayan kin gasa
- 4
Sai ki raba shi 4 zakiga ya fitar miki da shape din samosa (v) kinsan daman mun daura daya kan daya
To a wannan stage din sai ki rarrabasu zaki ga kinsamu result dinkina dough din zai zama fala fala
Yanda zaki nada shine wajan me fadin daman kin kaba flour da ruwa sai ki shafa shine sai nane abun sai ki dauko fillin dinki ki kisa wajan tsinin shine na rufewa sai ki shafa kwababban flour din sai ki kisa fillings dinki ki rufe sai ki soya done
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Japanese Pork Cutlet (Tonkatsu)
Mogco Tokyo
-

Chicken and Eggs Bowl (Oyakodon)
Mogco Tokyo
-

Yummy Plus (YouTube)
-

purple_acied
-

fenway
-

sadywise kitchen
-

Zee's Kitchen
-

Afrah's kitchen
-

sadywise kitchen
-

Nikita Singh
-

Diana Abraham
-

Jollof rice with Irish and scramble egg
Zee's Kitchen
-

Olawale Bashiratu Enitan
-

M's Treat And Confectionery






Comments