Jollof rice is a bae

#jollofricecontest
My favorite as usually...so healthy and delicious
Steps
- 1
Ki wanke rice kiyi parboiling dinsa.
Sai ki wanke tarugu da tomatoes dinki kiyi grating ki ajiye a gefe.
Sai ki wanke nama ki tafasa dasu kayan kamshi da dandano.in ya dafu sai ki yanka su kanana ki ajiye a gefe. - 2
Sai ki daura tukunya a wuta in yayi Zafi ki zuba mangyada in mai yayi Zafi...sai ki yanka albasa yanka mai kyau ki zuba.
Kizo da spices dinki ki zuba ki juya. - 3
Sai ki soya Kamar tsawon 3mins.
Bayan haka sai ki zuba ruwa tare da ruwan naman da kika dafa din nan.ruwan ya zamana zai iya dafa shinkafar.
Sai ki zuba gishiri da seasoning cubes dinki ki juya ki dandana.
In yayi dai dai...sai ki rufe ki barshi ya tafasa sosai,sai ki yanka carrot,cabbage and green beans din nan. - 4
Bayan ruwan ya tafasa sai ki zuba rice dinki ki juya ki zuba veggies din ki da naman nan da kika yanka kanana ki juya su duka ki rufe domin ya dafu.
Bayan ya dafu sai ki kashe wuta kiyi serving shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Nicky
-

Phenny Sharon -

5 Mins Rice Paper Omelette in Filipino Style
Madhumita Bishnu
-

The Best Sausage, Egg & Cheese Muffins
Sarah Thibault
-

Leftover Mashed Potatoes and Rice Patties:
Lubna’s Kitchen
-

Rithish
-

Japanese Pork Cutlet (Tonkatsu)
Mogco Tokyo
-

Chicken and Eggs Bowl (Oyakodon)
Mogco Tokyo
-

Yummy Plus (YouTube)
-

purple_acied
-

fenway
-

Panda.s
-

Bhindi, Kadhi, rice with satha roti, papad
Falgooni Mangrola
-

sadywise kitchen
-

sadywise kitchen
-

Afrah's kitchen
-

sadywise kitchen
-

Nikita Singh
-

Sumy's delicious
-

Diana Abraham









Comments