Naman kai
Steps
- 1
Za ki wanke naman kai sosai. Ki zuba a cikin tukunya sai ki nemi cokalin karfe kamar guda biyu ko uku. Ki bi ki tutsa su daga gefe gefe. Yana taimakonsa ya yi saurin dahuwa.
- 2
Ki zuba ruwa mai yawa ki dora a wuta.
- 3
Ki bar shi ya wuni bisa wuta. Idan yana daf da dahuwa sai ki markada cefanenki ki zuba. Ki zuba maggi da kayan kamshi ki barshi ya karisa dahuwa.
- 4
Bayan ya dahu sai ki sauke.
- 5
Idan ya huce ba ya dadi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Methi Thepla with raw mango chutney
Shobha Deshmukh
-

Rekha Bapodra
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Bushra Mazhar
-

Bushra Mazhar
-

Nutan Shah
-

Deepti Johri
-

Ankita Kapil Varshney
-

Trisha Noble
-

Mogco Tokyo
-

Jay’s Brown Butter and Toffee Chocolate Chip Cookies
Justin Alston
-

Justin Alston
-

Sausage and Peppers (Cajun) over Penne
Amelia Erbe
-

sadywise kitchen
-

Amira Abdul
-

Princess Amrah
-

sadywise kitchen
-

Amira Abdul
-

jyc
-

sadywise kitchen
-

sadywise kitchen
-

HallieGeeCooks
-

jyc
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6461149









Comments