Steps
- 1
A jika yeast da ruwa kofi daya,a saka sugar cokali daya,don a tabbatar da aikin yeast din
- 2
A tankade flour,a saka buttet,sugar,madara,kwai da yeast
- 3
A yi mixing sosai,a rufe da kitchen towel har zuwa tsahon awa daya ya tashi
- 4
Ayi kneading ayi shafing da cupai sharp edge amma kar a bula tsakiyar,wani kuma ayi shaping din sa kamar long stick,wani kuma ayi mishi kamar kitso,a kara rufewa da kitchen towel for 30 minutes ya kara tashi,thrn sai a soya
- 5
A zuba butter a pan ya narke,then a saka madara akai ya fara tafasa,a saka corn flour ayi mixing sosai,a saka egg yolk da sugar a cigaba da juyawa har yayi kauri sai a sauke
- 6
A yanka cikin doughnut a shafa boston filling. Aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Jacqueline
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spaghetti & meatball birdsnest bites
kanisuroll
-

Brenda M. Castillo
-

lindschap
-

Meenat Kitchen
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Crab Cakes w/ Red Bell Pepper & Celery
lindschap
-

Meenat Kitchen
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Meenat Kitchen
-

fabacake_n_treats -

Ameena Abubakar
-

mariya Mukhtar shehu










Comments