Steps
- 1
Dafarko zaki hade gaba data busassun kayanki a guri dayaki tankade saikisa mai aciki da maggi da Dan gishiri ki juyasu sosai saiki zuba mai da butter kiyita juyasu saiki dunga zuba ruwa ahankali kinayi kina karawa har yayi kamar kwabin cincin kada yayi ruwa,
- 2
Saiki rufe ki barsa ya huta na mintuna 5
- 3
Saiki dauko namanki ki tafasa ya dahu kisa masa maggi da gishiri sai kayan kamshi. Idan ya dahu ki dakasa saiki sa masa tafarnuwa da attarugu da albasa kidan soyashi sama-sama.
- 4
Saiki dauko kwabinki kidunga murzawa kina zuba hadin naman a tsakiya kina rufewa saikiyi shaping dinsa da wuka saiki danne da fork Dan kar ya bude.
- 5
Kafin ki rufe kina iyasa ruwa a bakin daga ciki gudun kada ya bude idan kinzo soyawa haka zakiyi tayi har ki gama. Saiki sa mai a wuta idan yayi zafi saiki soyashi. Aci dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

No-Churn Ice Cream Base with Whipping Cream
Priyangi Pujara
-

Power-Packed Bajra Kuler | Heritage Energy Boosters
Krishna Dholakia
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Arezu
-

10 Minutes Nutritional Salsa 🥗
Anoli Vinchhi
-

Susmita Patnaik
-

Leftover Japanese rice in sushi
Madhumita Bishnu
-

Deepa Rupani
-

Heenaba jadeja
-

Sampada Shrungarpure
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Princess Amrah
-

Maman Ahmad
-

Beryl otieno
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

White rice and vegetable sauce🤤
Aisha Salim
-

Asak
-

Deepsikha Chakraborty
-

Meenat Kitchen
-

stellagodstime Abj. Mom




Comments