Danwaken with salad
Steps
- 1
Ki zuba garin danwake a bowl ki zuba ruwan kanwa ki kwaba shi amma kar yayi ruwa kar yayi tauri
- 2
Ki zuba ruwa a tukunya ki dora akan wuta ki rufe ya tafasa
- 3
Idan ya tafasa sai ki ringa gutsiran kwabin dan waken.kina jefawa acikin ruwan zafin har ki gama
- 4
Kinayi kina kuyawa saboda karya zube har yayi
- 5
Sai ki kwashe a ruwan sanyi
- 6
Kiyi.serving a plates ki zuba yankakkun salad tumatir da albasa ki fasa maggie ki barbada ki zuba soyayyen mangyada ga kuma yaji a gefe
Similar Recipes
More Recipes
-

Creamy Mushroom with Herb Rice
Sammy_veg
-

Easy Clam Chowder Low-fat Method
Spicy George Foreman
-

Maggie Conlon
-

Spoon Simple
-

Classic Chocolate Chip Cookies
Spoon Simple
-

Laju Gehani
-

Myles Levin
-

Lal Saag Curry/ Red Amaranth Saag Curry
Krishna Biswas
-

Madhumita Bishnu
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Betty
-

Ifi Fenkus Kitchen -

Chef Fasma
-

Meenat Kitchen
-

Anu -

Princess Amrah
-

Maman Ahmad
-

Beryl otieno
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

Meenat Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6552340






Comments