Steps
- 1
Zaki wanke nama kisa curry maggi thyme citta Albasa ki tafasa, yayi laushi saiki juye ruwan tafashen, ki soya naman ki ki aje gefe
- 2
Zaki markada kayan miyan ki Tattasai albasa taruhu da tumatur ki tafasa ruwan ya qone kisa mai ki soya saiki juye naman ki ki ci gaba da soyawa, bayan nan saiki saka maggi gishiri, curry ki yanka albasa manya Ki zuba saiki kawo ruwan tafashen naman ki ki juye ki rufe miyan ki rage wuta.
- 3
Zaki gyara ganyen ki ki wanke shi ki tsane shi ki yanka shi qanana, da ga nan zaki bude miyan ki juye ganyen ki motsa miyan zuwa minti biyar sai ki sauqe baa so ganyen ya dahu sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Rekha Bapodra
-

Mocha’r Chop / Banana blossom fritters
Madhumita Bishnu
-

Dangerously Delicious Grilled Sandwiches 🔥
OnlyProven Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mango Fruity (Homemade Mango Drink)
Swati Ganguly Chatterjee
-

nunzdy
-

LT Cook
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Boca de Fogo
-

Cheryl
-

supernanny
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Rosanas Ideas
-

Buckwheat served with reindeer steak (medium cooked)
Vinnss Chuah
-

Samosa(Easy step by step samosa using cutter,no rolling)
Jahun's Delicacies
-

Vegetable potato oven pancakes
Arronus
-

Ummu haifa
-

Meenat Kitchen
-

sapeena's cuisine
-

Ayyush_hadejia
-

Ummu haifa
-

Meenat Kitchen
-

Jahun's Delicacies






Comments