Jollofrice,with fried Irish potatoes and tomatoes

Jollofrice,with fried Irish potatoes and tomatoes
Steps
- 1
Zaki wanke kayan miyan ki Tattasai Taruhu albasa saiki jajjaga su sannan zaki zuba mai a tukunya like ludayi uku ki soya kayan miyan ki in ya soyu zaki wanke kifin banda da ruwan zafi ki cire qayoyin jikinsu sannan ki zuba a kan kayan miyan ki zaki kawo tafashen ruwanki daidai yadda shinkafan zai shanye Ki zuba saiki kawo maggi onga da gishiri ki juye.
- 2
Zaki bari kifin ciki yayi laushi sannan ki kawo shinkafa ki juye in ta kusa tsotsewa saiki saka curry in ya tsotse sai ki sauqe Zaki fere dankalin ki ki wanke ki tsage shi a tsaye sannan sprinkle some salt akai saiki zuba mai a abun suya kimasa deep-fry inyayi ki tsame shi saiki yanka tomatoes into round shapes, Ki ma Jollof din ki ado da su.
Similar Recipes
More Recipes
-

Kumkum Chatterjee
-

Guruji Kitchen
-

Alexa
-

Alexa
-

Mital Solanki
-

Crispy & Healthy Oats Gota/ Bhajiya
Sangita Vyas
-

Lyii G
-

skunkmonkey101
-

Mamals Impossible Pumpkin Pie...no crust recipe
Julie Brant Vega -

Earth -

Mrs baba
-

Reena Andavarapu
-

Sanchita Das
-

mummuna -

Deepti Kulshrestha
-

Soujanya Gembali
-

Mrs baba
-

Emryson's Kitchen
-

ninaskitchenfoodie -

Emryson's Kitchen











Comments