Steps
- 1
Ki hada flour,da yeast sai kisa baking powder kadan kisaka magi yadda xai miki kisa curry sann butter saiki kwaba sann kisa a wuri mai dumi kibarsa ya tashi
- 2
Ki fere dankali ki yanaka qanana saiki aje a gefe
- 3
Kisa mai kadan a tukunya saiki xuba minced meat da albasa ki soya sama sama saiki xuba spices sann kixuba dankali kisa ruwa ki barshi harsai dankalin ya dahu amma karki kurma ruwa indan ya yi saiki sa flour kamar one spoon ki daure
- 4
Saiki murxa flour naki kisa kayan hadi ki shape din meat pie naki inkinada cutter kuma shikenn
- 5
Saiki egg wash kisa ridi a sama kiyi baking
Similar Recipes
More Recipes
-

Sweet Cabe
-

Maggie Conlon
-

Bushra Mazhar
-

Traditional Thali with Bajri Bhakhri
Darshana Patel
-

Mad Cook
-

Village Style Mix Spinach Sabji
Shital Jataniya
-

Nicky
-

Gabriel Ivarsson
-

Yuliya
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Cauliflower florets and Potatoes curry
Rabindranath das
-

Esther's Menu ABM79
-

Nabamita ghosh -

Potato buttered Gnocchi with minced beef sauce
Slyvin Opara Sylvester
-

Sorse-saag bhaja(mustard leaves stir fry)
Gopikrishna Mitra
-

Caroline E -

Ishika Jaiswal
-

Nirali Desai
-

Aastha









Comments (2)