Samosa 1
Steps
- 1
Ki kwaba flour, baking powder, oil and salt dinki amma kar yayi ruwa.
- 2
Saiki saka pan yay zafi kina xuba kullun kadan cikin frying pan din, kisa brush kina shafawa. Idan yayi saiki cire ki kara zuba wani har ki gama(amma kina saka duk Wanda kika gasa cikin towel dan kada ya bushe.
- 3
Ki cutting dinsu into 4piece saiki dauki daya ki lankwasa 1 side saiki kuma ki kara lankwasa dayan side din. Haka zakiyi tayi harki gama dasu.
- 4
Kisa 1tbpn of oil a pan tare da thyme, ataruhu, ginger garlic, maggi, salt and minced meat a low heat kina juyawa har yayi. Saiki zuba spring onion ki sauke.
- 5
Ki dauko paper din da kika lankwasa kisa naman aciki saiki like da flour din da kika kwaba.
- 6
Ki soyashi cikin mai
Similar Recipes
More Recipes
-

Archana Agrawal
-

How Are Millets Used in Everyday Cooking?
DryfruitsPedia
-

Karuna Naveen Chandwani
-

How to Make Traditional Sathumaavu Flour at Home
Jyothi Sri Pappu
-

Constantinos Panayides
-

Taylah2604 -

Taylah2604 -

Ankita Kapil Varshney
-

cindybear
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chris Jacobs
-

Abjm belle affairs
-

Ummu Sulaymah
-

Nkeiruka Obiageri Obiagwu
-

Smita Agarwal
-

Aditya Sharma
-

Winfrey
-

rajeev -

Abjm belle affairs
-

himanshi








Comments